iqna

IQNA

ya habarta
Bangaren kasa da kasa, fitaccen malami mai wa'azi a kasar Tunisia Bashir Bin Hassan ya caccaki yariman saudiyya Muhammad Bin salamn sakakon kalaman da ya yi na amincewa da daular Isra'ila.
Lambar Labari: 3482546    Ranar Watsawa : 2018/04/06